Dambun masara
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zuba tsakin ki a roba ki wanke shi sosai seki saka steamer kiyi steaming na tsawon 30mnts se sauke ki juye a roba me fadi seki jajjagen Attarihu da albasa da garlic seki daddaka gyada ki zuba kisa albasa me laushi da mai da su maggi da curry seki juya komai ya hade jikinsa
- 2
Seki kawo zogale kisa akai ki juya seki maida shi cikin steamer for another 30mnts shi kenan kin gama dambunki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16644929









sharhai (2)