Soyayyen dankali da egg sauce
Girkine mesauki kuma ga dadi👌
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki fere Dan kalinki ki yanka godo dogo saiki wanke kisaka gishiri kuba a mai kisoya
- 2
Sannan kisamu Mai kadan kisaka albasanki d attarugu kisoya Sama Sama saiki dauko egg naki kifasa a Kofi ko karamin kwana
- 3
Kisa kayan kamshinki aciki dasu Maggi saiki zuba acikin kayan miyanki kiyita juyawa har ya soyu shikenan 👌
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16649804





sharhai