Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16680626

Zaki samu kwano mai kyu kisa fulawa kisa manja kisa mggi kisa ruwa ki kwaba amn yaye ruwa gaskiya
Sai kisamu frynpan ki dinga sa manja kina gasa wa in kin gaba kisamu plet kisa ki dauko yaji akoi dadi sosai fa in gaya muku
An kwafa!
More Recipes

sharhai