CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Faten shikafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Faten shikafa ainihin hoton girkin

Faten shikafa

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

#omn. Na Dade ina ajiye da sauran tsakin shinkafa(kusan shekara 1 kenan) Wanda na bayar a barza min saboda dambu to se megida ya siyo min shinkafar dambun shine na ajiye wannan.jiya na fito dashi Dan nayi wannan challenge din Kuma se naji fate-fate nake Sha'awar ci shine

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30min
3 yawan abinchi
  • Tsakin shinkafa
  • Manja
  • Jajjagen attarugu,albasa da tumatur
  • Crayfish da daddawa (na daka su)
  • Sinadarin dandano da kayan kanshi
  • Alaiyyahu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Na wanke tsakin na zuwa a tukunya na zuba ruwa da yawa na Dora a wuta.na soya manjan da albasa

  2. 2

    Bayan 10min. na zuba crayfish da daddawa, sinadarin dandano da kayan kanshi,

  3. 3

    Jajjagen kayan miya da soyayyan man ja na juya na rufe ya cigaba da dahuwa

  4. 4

    Na wanke alaiyyahu na da gishiri Sena tsane sannan na yanka.

  5. 5

    Bayan kamar wata 10min din na zuba alaiyyahu na na rufe ya karasa. shi kenan enjoy 😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar December 12, 2022 14:39
Kano

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
December 12, 2022 15:13
Iyye ina chi 🥳
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Amala with egushi soup
  2. Doughnut
  3. Nigeria vegetables salad
  4. Meat pie
  5. Ginger💯🤤
  1. Danbun shinkafa
  2. Doughnut
  3. Ginger💯🤤
  4. Amala with egushi soup
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16684691
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close