Amala with egushi soup

Narnet Kitchen @Ayshabamally11
#OMN! Inada garin amala ya dade sosai yana ajiye sai yanxu na tuna na fito dashi.
Amala with egushi soup
#OMN! Inada garin amala ya dade sosai yana ajiye sai yanxu na tuna na fito dashi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke tukunya naxuba ruwa tareda oil nadaura a wuta ya tafasa na dauko garina dana tankade shi
- 2
Ina xubawa ina tuqawa ya tuqu sosai na gyara shi ya sulala 2min na sauke na saka a leda shikenan.
- 3
Dasu spices tareda hanta na dana tafasa na xuba agushi danai blanding din shi na rufe 5min
- 4
Na bude nasa ganyen ogu dana wanke shi da gishiri ya turara kadan nasauke aci dadi lfy lfy🤤
- 5
Na wanke kayan miya nai blanding naxuba a tukunya tareda daura shi a wuta ruwan ya qafe naxuba oil da maggi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16687209



sharhai