Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na zubawa gyadata ruwan zafi na barta zuwa mintina 5 na tsaneta na bazata zuwa mintina 5
- 2
Bayann na hada sugana d fulawa da madara na juya bayan na juya na zuba ruwa na kwaba da kauri na dakko gyadata
- 3
Na soya a maii kuma yayi dadi ga wanda bayason kwai ya gwada yayi dadi
- 4
Bayan na dakko gyadata na zuba wann hadin nawa ina juayawa ina zuba fulawa har ya hade
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16689883





sharhai