Masar awara

sufyam Cakes And More @sufyam1133
Wannan awarar ta musamman ce ba'a bawa yaro mai qiwya. Ni banason awara amma wannan awarar ta daban ce try it. Zaki godemin daga baya😍🥰
Masar awara
Wannan awarar ta musamman ce ba'a bawa yaro mai qiwya. Ni banason awara amma wannan awarar ta daban ce try it. Zaki godemin daga baya😍🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki murje awaranki saiki hada sauran kayan dana lissafo a ciki da kwan nan ki jujjuya komai ya hade jikinshi
- 2
Saiki dauko kaskon suyan masanki ki zuba mai kifasa zubawa kina soyawa kaman masa har kigama
- 3
Shikenan kingama masar awaran ki, zaki iya ci da saurce ko da yaji. Thanks😍
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16706716

sharhai (3)