CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alalen wake da bandar kifi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Alalen wake da bandar kifi ainihin hoton girkin

Alalen wake da bandar kifi

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76

Alalen wake da bandar kifi

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Awa 1mintuna
1 yawan abinchi
  • Wake
  • Tattasai
  • Albasa
  • Kifi banda
  • Maggi
  • Ruwa
  • Gishiri
  • Ganyen albasa
  • Curry
  • Manja/Mangyada
  • Attaruhu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    Da farko zaa wanke wake tsab a cire datti da hancin waken.

  2. 2

    A gyara tatasai,atttaruhu,albasa a wanke a zuba a waken a markada yayi laushi.

  3. 3

    Sannan a gyara kifin a cire kayan da datti asa gishiri a zuba ruwa zafi a wanke tsab a zuba kan waken.

  4. 4

    A wanke ganyen albasa a yanka kanana a zuba a waken,asa Maggi, curry,gishiri da manja a gauraya asa ruwa kadan.,asa mangyada.

  5. 5

    Bayan nan sai samu leda ko gongoni a shafa mai a zuba,asa ruwa a tukunya bayan an gama sai a dora a wuta a dafa idan ya dahu a sauke a samu mazubi mai tsafta a zuba

  6. 6

    Ana cinsa a ko wani lokaci da kunu ko miya ko yaji ko sauce.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76
rannar December 24, 2022 20:35
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
December 25, 2022 21:49
@Salma76 bari na matso da nawa spoon
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Alala Wake Kifi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Toasted bread with egg
  1. Alala da manja da yaji
  2. Toasted bread with egg
  3. Faten wake
  4. Shinkafa da wake na musamman
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16710626
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close