Taliya da manja

Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Tana daya daga cikin abincin da nafi so.
Barka da juma'a
Taliya da manja
Tana daya daga cikin abincin da nafi so.
Barka da juma'a
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki Dora ruwa a tukunya in ya tafasa ki zuba taliya kisa Dan gishiri ki barta ta dahu
- 2
In ta dahu ki tace ki dauraye da ruwan sanyi
- 3
Ki soya man da albasa
- 4
Ki yaka cabbage din ki wanke ki tsane se ki wanke tumatur, albasa da cucumber sannan ki yanka
- 5
Shi kenan ki zuba a plate a zuba yajin da maggi enjoy 😋😋🤤
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16720882



sharhai