Simple jollof rice
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki Fara tafasa ruwa sai ki jiqa shinkafar ki ki bari yayi kamar 30mins haka saiki tsane
- 2
Kiyi blending kayan Miya Sai ki soya su Sai sun tsane tare da citta da tafarnuwa ki zuba ruwa Sai ki dauko shinkafar ki zuba kisa Maggi da curry ki yanka albasa kisa ki motse Sai ki rufe ki barshi ya dahu.
- 3
Shikenan kin gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16725690












sharhai (6)