Onion soup

Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Tanada dadi sosai
Xki iya chinta d shinkafa ko doya da
#soup variety week
Onion soup
Tanada dadi sosai
Xki iya chinta d shinkafa ko doya da
#soup variety week
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki yanka albasa mai yawa round shape
Ki jajjaga attaruhu d tattasai
Ki jajjaga tafarnuwa d masoro - 2
Kixuba mai a tukunya kixuba albasa b dayawa b idan tyi xafi ki xuba jajjagenkk Ki barsu su dan soyu
- 3
Ki xuba Maggi d curry d spices dsu tafarnuwa
Ki xuba wann albasarki mai yawa ki juya ki rufe tyi kmr 10mnt sai ki sauke shkn
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16728408



sharhai (2)