Pepper soup na kan rago
Umarnin dafa abinci
- 1
Idan aka kawo Miki sai kisa ruwa ki wanke ki gyara shi sosai wani ma zakiga a gyaran ake kawo Miki sai dai ki Kara wanke wa sai ki daurashi a wuta yanka dauki lokaci kafin ya nuna
- 2
Zaki iya jefa cokali zaiyi saurin nuna
- 3
Sai ki rufe idan ya nuna zakiji Yana kamshi sai ki Kara yanka albasa kanana ki zuba idan yayi mint 5
- 4
Sai ki sauke,za.a iyaci da bread ko shinkafa Kai har tuwoma Zaki iya ci dashi
- 5
Idan ya nuna sai ki gyara kayan miyar ki da species dinki ki zuba komai ki hada
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16735557




sharhai (4)