Pepper soup na kaza
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16736148
Zaki gyara kazarki ki daura akan wuta ki zuba albasa da garlic da ginger ya dahu
Sannan ki gyara kayan miyarki sai ki zuba kisa species dinki sannan ki zuba curry sai ki rufe Adan ya nuna zakiji Yana kamshi,Zaki iya ci da shinkafa ko bread ko doya
An kwafa!
More Recipes

sharhai (3)