Daffen dankali da beaf source
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankali sai ki wanke kisa a wuta adafawan Zaki iya saka masa gishiri kadan da sugar
- 2
Shima kadan bazai dauki lokaci ba zai nuna idan ya nuna zakiji Yana kamshi sai ki sauke
- 3
Amma jajjagen yafi dadi,idan ruwanki ya tsotse sai ki zuba mai ki soya
- 4
Sai ki zuba maggi da duk wani Abu da kike amfani dashi idan kina miya sai ki zuba namanki dakika tafasa da kayan kanshi
- 5
Sai ki rufe, sannan ki Kara yanka albasa kanana ki zuba Yana karawa miya dadi sannan yansa kamshi miya,sai ki sauke
- 6
Sai ki dauko tunkunya ki saki daurawa akan wuta sai ki zuba gyaran ran kayan miyarki da kika gyara jajjage kikayi ko blanding
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16741586




sharhai