CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Daffen doya da leftover egusi soup
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Daffen doya da leftover egusi soup ainihin hoton girkin

Daffen doya da leftover egusi soup

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

#lunchbox jiya nayi sakwara da egusi soup to yau da safe shine na dafawa yarana doyan da raguwar miyata najiya na zufa musu suka tafi dashi

#lunchbox jiya nayi sakwara da egusi soup to yau da safe shine na dafawa yarana doyan da raguwar miyata najiya na zufa musu suka tafi dashi

Kara karantawa

Daffen doya da leftover egusi soup

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

#lunchbox jiya nayi sakwara da egusi soup to yau da safe shine na dafawa yarana doyan da raguwar miyata najiya na zufa musu suka tafi dashi

#lunchbox jiya nayi sakwara da egusi soup to yau da safe shine na dafawa yarana doyan da raguwar miyata najiya na zufa musu suka tafi dashi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Doya
  • Kanyan miya
  • Red oil
  • Maggi
  • Species
  • Dry fish,Ganda cooked, crayfish
  • Ginger and garlic
  • Alaiyahu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fare doya ki daurashi akan wuta kisa gishiri kadan da sugar Kanda shima sai ki rufe ya nuna

    Daffen doya da leftover egusi soupmatakin girki1 hoto
    Daffen doya da leftover egusi soupmatakin girki1 hoto
    Daffen doya da leftover egusi soupmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Zaki daura kayan miyarki da kika gyara akan wuta sai ki barshi ya tsutse sannan ki zuba manja ki ki soya kayan miyarki sannan ki dauko su dry fish da crayfish da gandan da kika rigada kika dafashi sai ki zuba

    Daffen doya da leftover egusi soupmatakin girki2 hoto
    Daffen doya da leftover egusi soupmatakin girki2 hoto
    Daffen doya da leftover egusi soupmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki juya su ki zuba su species dinki da duk wani abunda zai karawa miyarki dandanon sai ki rufe ama kiyi kasa da watanki yadda bazai Kona Miki miyarki ba

    Daffen doya da leftover egusi soupmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki dauko egusi dinki ki Dan kwabashi da ruwa sai ki samu cokali kina diba kadan kinasawa Kamar Dan wake harki gama sai ki rufe

    Daffen doya da leftover egusi soupmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Alaiyahun ki kuma ki gyara shi sai ki wanke ki daura ruwa akan wuta sannan idan ya tafasa sai ki zuba akan wannan alaiyahun naki kina zubawa zakiga ya koma green sai ki tace shi idan miyar ki yanuna sai ki sauke sannan ki dauko wannan alaiyahun naki ki zuba ki juya shi

    Daffen doya da leftover egusi soupmatakin girki5 hoto
    Daffen doya da leftover egusi soupmatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
rannar January 11, 2023 09:42
Kano state,ladanai hotoron arewa
I am a catera and I love to cook and create recipe of my own
Kara karantawa

sharhai

Tabiya Yusuf
Tabiya Yusuf @cook_37902078
February 13, 2023 15:48
Nothing de waste💕💕, looking good
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Doya Miyar Egusi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Back to school
  2. Chips, fish fingers da soyaye kwai
  1. Dankali, plantain da kwai
  2. Back to school
  3. Chips, fish fingers da soyaye kwai
  4. Maize pudding (kheer)
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16743831
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close