Doya da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere doyarki ki dafata da gishiri kadan da sugar kadan idan ta nuna
- 2
Ki kwashe ki barta ta huce saiki yayyanka ta medium size kartayi fale2 dayawa
- 3
Saiki zuba doyarki a ciki ki jujjuya ko ina ya samu
- 4
Saiki dunga soyawa a cikin mai ki bar manki yayi zafi kafin ki fara saka doyar
- 5
Zaki fasa kwanki kisa maggi albasa ki kadashi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16757552







sharhai (2)