Pepper chicken
Wanan kazar badai dadi ba😚🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke kazarki kisa ta a tukunya ki zuba albasa da ginger powder da seasoning ki tafasa ta tayi laushi sosai
- 2
Seki sauke. Seki daura a pan ki soyata a mai harse tayi ja
- 3
Ki soyasu sama sama ki yanka wata albasa ki zuba akai ki sosaya su seki zuba spices da seasonings yadda zeji seki kawo kazar ki zuba seki zuba green pepper 🫑 ki sauke se serving
- 4
Seki yi jajjagen attarihu da da albasa da tafarnuwa ki zuba su a wata tukunyar da mai kadan da tomato paste
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16769483




sharhai (9)