Umarnin dafa abinci
- 1
A tankade garin wake da fulawa a zuba a maxubi mai tsafta
- 2
A sa kuka dan kadan.
- 3
A jika kanwa ko asa garinsa,sai a kwaba da ruwa kara yayi kauri sosai don wake yana shan ruwa
- 4
A dora ruwa in ya tafaso sa a fara jefa wa,in an gama a barshi na yan mintoci sai a sauke.
- 5
A sa ruwan sanyi a wanke a tsame asa mai da yaji me maggii,
- 6
A wanke ganye da su albasa tsaf a yanka kanana in ana so a ci danwaken shi.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16771669



sharhai