Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tabatar kin tsaftace kin wanke tare da kankare gandarki ta yi tsaf
- 2
Sai ki samu tukunyarki tsaftataciya ki zuba aciki
- 3
Sai ki kawo su tafaranuwa, seasonings da soy sauce din nan ki zuba
- 4
Kisa ruwa daidai yanda zai dafa shi yayi laushi
- 5
Sai kisa a wuta ki rufe ki jira ya janye ruwa
- 6
Sai ki wanke attarugun kin nan da albasa ki gyara tare da jajagawa kar yayi laushi
- 7
Sai ki zuba su attarugun aciki ki jujuya ki rufe
- 8
Idan ruwan ya janye sosai saura kadan sai ki sauke kiyi serving
- 9
Aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16771904













sharhai