Sponge Masa da miyar taushe

Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123
Masa nadaga cikin abincin da nafiso a abincin mu na gargajiya #hausa delicacies#waina
Sponge Masa da miyar taushe
Masa nadaga cikin abincin da nafiso a abincin mu na gargajiya #hausa delicacies#waina
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jika shinkafar ki over night ko nawa hour 7 sai kawo dafafiyar shinkafar ki kizuba akai ki zuba ki zuba yeas
- 2
T ki markada a blender ko kikai markade idan ankawo ki rufe kibarshi awaje mai dumi ta shi yayi biyun yadda kikabarshi
- 3
Sai ki bude ki zuba baking powder,gishiri da sugar sai ki soya a tendar ki har yayi ja ki kwashe ki ci da miyar taushe mai dadi.
- 4
Miyar taushe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16802735





sharhai (2)