CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Gashin antar kaza a fryfan
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Gashin antar kaza a fryfan ainihin hoton girkin

Gashin antar kaza a fryfan

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan ita Ake kira kibda iskandarany

Wannan ita Ake kira kibda iskandarany

Kara karantawa

Gashin antar kaza a fryfan

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan ita Ake kira kibda iskandarany

Wannan ita Ake kira kibda iskandarany

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30mintuna
2_4 yawan abinc
  • Antar kaji rabinkilo
  • Mai kadan
  • Onga guda
  • Citta,thyme,
  • Albasa,guda
  • guda biyu black pepper Tafarnuwa
  • Fulful helwa,green sweet chilli
  • Gishiri kadam
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki wanke antar kajinki kiyanka Zaki iya wanketa da cal ki lemon juice

  2. 2

    Sannan ki yanka Albasa sirara sannan ki yanka tafarnuwa kiyanka chillin ki manya ki ajiye waje guda

  3. 3

    Sannan kikunna wuta ki aza fryfan kisa maikadan kisa tafarnuwa kifara soyawa

    Gashin antar kaza a fryfanmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sannan ki kawo antar kisa sannan ki sa maggi gishiri thyme black pepper da citta da Albasa sama kinayi kina juyawa idan kikaga tafara gasuwa

  5. 5

    Sai ki kawo chillinki kizuba kirufe kadan na wasu mintoci

  6. 6

    Saki Bude zakiji kamshi Yana bade gida sai ki sauke kisa Aflat

  7. 7

    Dama kin danadi shinkafarki ko bread ko Wani Abu da yayi maki

  8. 8

    Allah ya Amintar da hannayenmu Aci lafiya

  9. 9

    Nagode

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
rannar February 13, 2023 01:47
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
February 13, 2023 07:43
@UMTR yummy
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Gashi Kaza

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Sponge Masa da miyar taushe
  2. Pepper chicken Mai carrot da antar kaji da kundun kaji
  3. Pasta salad
  4. Ogbono mai kubewa
  5. Parfait fruit
  1. Sha ariyya jollof rice
  2. Coleslaw Mai kwai
  3. Pepper chicken Mai carrot da antar kaji da kundun kaji
  4. Ogbono mai kubewa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16802909
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close