Peppered tofu(Awara)
#ramadan class sharp sharp anyi fixing
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki Dora fry pan awuta kisa mai albusa da attaruugu kisa curry thyme da dandano da gishri kisa ruwa kadan ki zuba soyayiyar awarar ki akai kirufeshi for 2 to 3in sai bude ki zuba lawashin albasa ki sauke sai ci.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16807923





sharhai