Asir din beetroot da lemon da carrot
Hum habibaty kutanidi kakarar ruwa
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki wanke Kara's ki feri ki yankashi sannan kigyara beetroot kiyanka
- 2
Sannan kiyanka lemon ruwan akebukata sannan kisa bawon lemun guda Dan zai Baki Wani flavor nadaban Masha Allah,
- 3
Zaki hada duka wannan kaya Dana lissafa Banda sugar idan kina bukata Zaki iyasawa ki markada tare
- 4
Bayan kin markada kitace
- 5
Sannan kisa sugar da kankara kijuya kisa ajug ko cup ko roba ko kisa afrege
- 6
Allah ya amintar da hannayenmu asha lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16809456







sharhai