Sauce din alayyaho da shinkafa
Amina Ibrahim @meenah_HomeV
Sauce din alayyaho da shinkafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki parboiling shinkafa, seki dafata ta nuna
- 2
Seki dauko frying pan kizuba mangyada kadan
- 3
Seki zuba dakakkiyar citta da tafarnuwa
- 4
Seki dauko jajjagen attaruhu da tattase kizuba
- 5
Daganan seki zuba albasa ki juya
- 6
Seki dauko alayyaho dakika wanke ki zuba
- 7
Seki zuba sindarin dandano da spices
- 8
Seki rufe tsawon minti biyu
- 9
Kibarshi a rufe tsawon minti daya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16809466





sharhai