Shinkafa da wake

Anty Jamila tace yau waye zae saka Mana girki a cookpad Wanda baya bukatar ka siya abu a kasuwa ??ma'ana dae kayi amfani da available ingredients da kk dashi a gida .Nace toh bari n duba naga me xn iya dafawa batare da nasiya komae ba 🤔sae na tuna Ina da dafaffan wake a fridge , ina da yankakken salad shima a fridge Ina da tumatir da albasa Ina da mai Ina da yaji kawae sae n yanke decision bari kawae nayi shinkafa da wake 💃

Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke shinkafa ta d gishiri n dora ruwa y tafasa n xuba shinkafar n barta t dahu n tace n maedata t tsane sae n sauke
- 2
N dora ruwa y tafasa sae n dauko waken nan da ya kankare n xuba a cikin ruwan n barshi y tafasa sosae sae n tace na ajiye a gefe
- 3
Na dauko salad shima n wanke shi n yanka su tumatir n ajiye a gefe n soya manja
- 4
Sae nazo nayi serving kaina habawa lunch y hadu sae ci💃
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (2)