Plomb

Zyeee Malami @momSarahh
#pantry Dama Ina da komai na a ajiye Kuma inason canji a baki nayi wannan kawai Kuma Dadi 😋 baa mgn
Plomb
#pantry Dama Ina da komai na a ajiye Kuma inason canji a baki nayi wannan kawai Kuma Dadi 😋 baa mgn
Umarnin dafa abinci
- 1
Dama Ina miyana da tayi saura sai kawai nayi sanwa
- 2
Nayanka attarugu yanka uku na jefa a ruwa nayanka albasar itama nasaka
- 3
Nasa curry da maggi bayan sun tafasa na zuba plomb Dina na rufe saida yayi laushi yadda nakeso sannan na sauke
- 4
Na fasa kwai na yanka albasa na jajjaga tarugu na zuba nasa maggi da curry dakuma tafarnuwa ta
- 5
Na kada na Dora pan na zuba Mai yayi zafi na soya shikenan 😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16817883





sharhai