Shinkafa da miya

#pantry.A wannan yanayi da ake ciki na rashi kudi a hannu yasa na shirya wannan abincin da be bukatar kudi kasancewar Ina da komai. Alhamdulillah abinci yayi dadi. Allah ya shige mana gaba a cikin yanayin nan

Umarnin dafa abinci
- 1
Na Dora ruwa a wuta da ya tafasa na wanke shinkafa na zuba bayan 15min na tace na sake zuba ruwa kadan a tukunya Wanda ya Isa ya karasa dafa shinkafar na zuba Dan gishiri na rufe ya tafasa se na mayar da shinkafar ta turara
- 2
Na gyara kayan miyan na wanke na zuba a tukunya na zuba ruwa sannan na Dora a wuta bayan 15min na tace ruwan na markada.
- 3
Na Dora man kuli a wuta na zuba albasa bayan ya soyu na zuba markaden kayan miya na zuba kayan kanshi da sinadarin dandano na jujjuya na soya miya na tsawon mintuna
- 4
Na wake salad,tumatur da albasa na yanka
- 5
Shi kenan enjoyed 😋😋🤤
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai