CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar karas da albasa (babu cefane)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar karas da albasa (babu cefane) ainihin hoton girkin

Miyar karas da albasa (babu cefane)

Zainab Salisu
Zainab Salisu @ZEENASS

#abinci mai saukin kudi

#abinci mai saukin kudi

Kara karantawa

Miyar karas da albasa (babu cefane)

Zainab Salisu
Zainab Salisu @ZEENASS

#abinci mai saukin kudi

#abinci mai saukin kudi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30mint
3 yawan abinchi
  • 5karas manya
  • 4Albasa
  • Lawashin albasa
  • Garin yaji
  • Man ja
  • 6Magi
  • Curry powder
  • Garin citta
  • 1/8 cupRuwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Da farko dai na zuba manja bisa wuta,bayan yayi zafi sai na zuba albasa.

    Miyar karas da albasa (babu cefane)matakin girki1 hoto
    Miyar karas da albasa (babu cefane)matakin girki1 hoto
  2. 2

    Bayan yayi Minti 3,sai na zuba Karas dina dana yanka.na soya su.

    Miyar karas da albasa (babu cefane)matakin girki2 hoto
    Miyar karas da albasa (babu cefane)matakin girki2 hoto
  3. 3

    Bayan ya soyu sai na zuba lawashi,curry,Garin yaji da citta,sai sinadarin dandano

    Miyar karas da albasa (babu cefane)matakin girki3 hoto
    Miyar karas da albasa (babu cefane)matakin girki3 hoto
  4. 4

    Na dan zuba ruwa domin lawashi na ya dahu.miya ta hadu

    Miyar karas da albasa (babu cefane)matakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zainab Salisu
Zainab Salisu @ZEENASS
rannar February 22, 2023 16:18
Alhamdulillah, ina alfahari da girki.!!!
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Carrot Soup Albasa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Hallaka kobo (groundnut candy)
  2. Dafa dukan shinkafa da wake🍽
  3. Kwadon Rama
  4. Crispy chicken rangoons
  5. Soyayyar taliya
  1. Wasawasa da wake
  2. Zobo III
  3. Awara da sauce din kwai
  4. Soyayyar taliya
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16819612
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close