Awara da sauce din kwai

Awannan lokacin awara ce mafi sauqin saya akan Naman Miya😗 awara akwai dadi da anfani sosai 😋 Nifa nafi son awara fiye da khowane irin nama wllh.. indae ga awara tho mafi mishkilah😁

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka awara yanda kike son girman ta kisa kayan Dan dano daedae yanda kike so tare da curry Dan kadan ki juyasu harsu hade jikin su
- 2
Zaki saka Mai akan abun suya idan yayi zafi ki saka awara ki soya har yayi yanda kike so nidae nafi son ya soyu sosai kiyita soyawa har ki gama
- 3
Zaki saka Mai tare da Albasa da tattasai,attarugu da tafarnuwa ki soya har yayi saiki saka kayan Dan dano saiki saka kwai Kita juyawa har ya soyu 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai