Hallaka kobo (groundnut candy)
Yarana suna sonta
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki sa gyada aturmi kifarfasa gyada kisai juye a plate kibushe bawon kidakacitta,Cinnamon
- 2
Saiki juye gyadar akai kidaka tayi laushi.
- 3
Saiki dauko gyadar kidunga zuwa harta kare saiki kawo butter kisa kijuya sosai
- 4
Kidura tukunya idantayi zafisaiki kawo sugar kizuba harya narke da Kansa
- 5
Saiki murza yayi fadi saiki shafa mai ajiki wuka kiyqnka sai aci
- 6
Saiki dauko kishafa a try kijuya gyadar akai kisami rolling pin kisha mai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16820068




sharhai