Green rice with beans and soup
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki daura ruwa a tukunya idan y tafasa ki wanke shnkafa kixuba ki Bart’s t kusa dahuwa
- 2
Sae ki xuba color dinki kadan aciki ki juya ki brta ruwan y tsotse sae ki sauke ki kwashe
- 3
Ki gyara wake ki wanke kixuba a tukunya d ruwa ki dafashi
- 4
Ki xuba mai a tukunya d albasa kixuba kayan miyarki ki soya su kixuba su maggi d spices d tafarnuwa
- 5
Tana soyuwa shkn
- 6
Ki gyara kayan miya kiyi blended dinsu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16823504




sharhai