Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
- 3
Zaki zuba yawanda kikeso a bowl ko cup saiki zuba ruwa Shima idan pure water ne ko Kuma ruwa masu zafi duk anayi dasu
- 4
Kizuba kidama kisa Madara Zaki iya sa tagari,ta gwangwani ko Kuma irin wadda na Yi alfani da ita kijuya shikenan 😋😋😋
- 5
Idan tagari ce kota gwangwani saiki saka sugar
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16830570










sharhai