Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
- 3
- 4
Zaki Dora tukunya a wuta tayi zafi saiki zuba Mai shima yayi zafi saiki dauko Madara ki zuba
- 5
Kidinga juyata haryayi color dakike so saiki shafa Mai a trey kijuya a sama
- 6
Kibari yadan sha iska kadan saiki shafa Mai ha hannuki kina Diba kina mulmuwa da zafi zafin shi idan Kuma na yankawa zakiyi Shima saikiyi shikenan Kingama Dan madaron ki 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16830582














sharhai