Zaki wanke cucumber kiyanka a blender citta na busashshi ya ce na dakata na zuba sai kiyi blending nata kitace ki koma Kara ruwa kiyi blending ki koma tace wa
4
Kizuba sugar daidai yadda kikeson zakin lemon ki hmmm wannan drink din baa bawa yaro Mai kiwa Yanada Dadi sosai😋
Ni chef 👩🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
sharhai