Watermelon drink (lemon kankana)

Zyeee Malami @momSarahh
Watermelon drink (lemon kankana)
Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
- 3
- 4
Zaki yanka kankanar ki saiki debe ta saman kiyi blending saura
- 5
Normally dama wannan ta tsakiyar batada ya:ya saiki yanka ta
- 6
Kitace kizuba ko wace irin Madara gareki yawanda kikeso ni ta ruwa ce Rabin gwangwani nasaka
- 7
Sai sugar Shima ki sa yawan Zaki da kikeso ni nasaka spoon hudu kijujjuya kisa a frig yayi sanyi shikenan 😋😋 idan ma bakida frig Kisha abinki a haka akwai Dadi 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16832027










sharhai