White rice and stew (shinkafa, wake, da Miya)

Zyeee Malami @momSarahh
White rice and stew (shinkafa, wake, da Miya)
Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
- 3
Zaki Dora ruwa cup hudu su tafasa saiki wanke shinkafa kizuba ki rufe na 40mnt saita dahu ki wanke kimaida ta sulala
- 4
Ki Dora tukunya ki wanke wake kidafa shi kidan Jefa kanwa kadan idan yadahu ki wanke kisa a cooler
- 5
Kiyanka wanke salad kiyanka ki ajiye a gefe
- 6
Ki soya Mai da albasa saiki juya jajjagen ki ki rufe ta soyu Mai ya fito saiki zuba spices naki dasu maggi da gishiri
- 7
Ki Kara yanka albasa kijujjuya kibata mnt kadan shikenan 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16835184







sharhai