Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
- 3
- 4
Kihere dankalin ki kisa a ruwa
- 5
Kiyi blending kayan miyar ki barzo saiki Dora tukunya kisa Mai kiyanka albasa idan ta soyu saiki zuba nikar ki
- 6
Idan ya soyu saiki Yi sanwa ki rufe su tafasa saiki sa dankalin ki, maggi da komai da komai
- 7
Ki rufe yadahu saiki Dan jujjuya ki sauke shikenan 😋
- 8
Note :
Dankalin hausa bayason ruwa da yawa sbd baida karfi
Amma idan kinason shi da Romo Romo kmr nawa Zaki iya sa wa - 9
Ganye nayi amfani da lawashi idan kinada Alayyahu,zogala ko ugu duk Zaki iya sawa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16835186









sharhai