Dankalin hausa da miyar kayan lambu

Zyeee Malami @momSarahh
Dankalin hausa da miyar kayan lambu
Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
- 3
- 4
- 5
Dankali Zaki fere kibarshi a ruwa kidora pan a wuta yayi zafi saiki zuba Mai da albasa guntuwa idan ta soyu
- 6
Kidibi dankali kixuba a plate ko rubber kitsane ruwan shi saiki Dan dangwala hannunki a gishiri ki jujjuya dankalin
- 7
Saiki zuba cikin man kibari sai ya soyu saiki kwashe a haka harki gama
- 8
Kizuba man Wani wuri kirage kadan saiki zuba yankakkar albasa da carrot sudan soyu sai jajjagen ki Shima kizuba
- 9
Kibasu mnt2 saiki sa spices naki dasu gishiri da maggi kidan sa ruwa kadan na yanka tomato ne sbd tayi yaji Amma ahaka ma Zaki iya yin abunki ba tomato
- 10
Kijuye saman dankalin aci Dadi 😋😋😋 lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16835405













sharhai (2)