Indomie da scrambled egg
Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan ruwan ki ya tafasa sai kisa indomie sannan ki zuba attarugu da karas.
- 2
Idan indomie ta kusa Yi sai ki zuba cucumber da green pepper
- 3
Sai ki fasa kwai sannan ki kada kwai a bowl ki sa Maggi da gishiri sannan ki yanka albasa.
- 4
Sai ki sa mai a frying pan idan yayi zafi ki soya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16842037






sharhai