Soya beans chaff chips, chips din dussan Awara

ummu tareeq @UMTR
Hum wannan chips yayi ki gwada kugani
Soya beans chaff chips, chips din dussan Awara
Hum wannan chips yayi ki gwada kugani
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka ki zuba dusan awara Aruba kizuba corn flour sannan kizuba kayan khamshi kijuya kaman haka
- 2
Sannan ki mulmula dogaye
- 3
Sannan ki turara
- 4
Sannan kisa Afrege ya Yi sanyi
- 5
Sannan ki yanka
- 6
Sannan ki shanya yabushe na kwana biyu
- 7
Sannanki zuba aroba Mai marfi duk lokacin da kike bukata kisoya Zaki Kuma iya soya kaman haka
- 8
Sannan kisa amataci man yahita sannan kisa aflat
- 9
Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17000126














sharhai (2)