Alikwai

Alikwai Wani abincine na katsinawa Wanda akeyi da basasar kuriga gujiya ko gala abincine nagargajiya Wanda dayawa mutane sunmantashi gaskiya ammani nayi amfani da waken foul memako gujiya
Alikwai
Alikwai Wani abincine na katsinawa Wanda akeyi da basasar kuriga gujiya ko gala abincine nagargajiya Wanda dayawa mutane sunmantashi gaskiya ammani nayi amfani da waken foul memako gujiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa sannan ki jika bussasar kuriga,gujiya ko foul ya kwana kaman haka
- 2
Sannan kisa ruwa sutafasa kizuba kurigar da gishiri da kanwa da sugar kidafa hatta yayi tibis kaman haka
- 3
Sannan ki sauke ki ajiyawaje guda da Mai da yaji da kuli da maggi da salad
- 4
Sannan kizuba aflat kisa kuli kuli damai da yaji da salad da kuli da maggi kaman haka
- 5
Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes

sharhai