Kambu da madi

Shidai kambu Wani local bread ne Wanda mukatashi mukagani anayi akatsina tunmuna yara Dan yanzu gaskiya mutane subar yinsa donot duk ya maye gurbinsa,ada akwai Wani gasko da Ake gasa kambu ana gasashi kan garwashi ,ko marfi. Kwano Amma yanzu zamu iyayi afryfan ko mu gasa

Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka
- 2
Sannan kizuba fulawa akwani kizuba gishiri da sugar kijuya sannan ki kwaba yis waje guda ki kwaba kambunki kaman kwabin bread ki bugashi sosai ki rufe yatashi kaman haka ko kisa aoven ko macroweve don yatashi
- 3
Da yatashi ki mulmula kiyi mashi around kaman ring ko donot sannan kishafe fryfan da Mai ko buttar kijera kambunki ki gasa aven ko agarwashi kobagas
- 4
Kinayi kina juyawa kaman haka
- 5
Sannan ki kwashe ki dad syrup kisa ko madi ko Bazar kwailata ruwa Zaki iyaci ahaka Kuna Zaki iyasa masa madi
- 6
Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes

sharhai