Bado da wake da Mai da yaji da salad

Bado da wake yanada ga abincicikan gargajiya Wanda akeyi akatsina da arewacin nigeria.anadafashi dawake yanada muhimmanci sosai domin na magani sannan Kuma masu sugar zasu iya amfani dashi don dai daita sugarnsu

Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka
- 2
Sannan ki gyara wake ki wanke ki zafkashi da gishiri da sugar. Kadan
- 3
Sannan ki wanke Bado ki regeshi inda Baki iya rigaba to ki Bada awanke maki don yanada kasa yanada kyau aregashi sosai sannan kizuba ruwa atukunya sutafasa kizuba badon da gishiri sannan kizuba waken da kika zafka kirufe su Ida dahuwa tare bashida wutan dahuwa minti goma yashishi ko shabiya
- 4
Gashi yadahu wamsha Allah
- 5
Sannan ki yanka salad ki ajiye waje guda da Mai da yaji da maggi kaman haka sannanki zuba Aflata kisa Mai da maggi
- 6
Sannankisa yaji da salad kaman haka
- 7
Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai