Fatan Accha da Tantakwashi

Fatan Acca tanada saukin sarrafawa sannan yanada kyau inbaki iya rigaba kinada awanke maki domin Accha tanada kasa wannan abinci yanada muhimmanci gamasu sugar ko masu son su rage kiba Masha Allah

Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka ki wanke acca ki hidda kasan ki ajiye waje guda
- 2
Sannan kisa Mai atukunya yayi Zaki kizuba bamada Albasa ki soya sama sama sannan kizuba jajjagen chefane da kayan khamshi da maggi da gishiri da deli dawa kizuba ruwa dai dai Wanda kikasan zai dafa maki datanki kirufe Naman yadahu
- 3
Sannan ki zuba Accha dinki kkizuya kirufe namintoci zakiga Yana tukewa kaman haka
- 4
Da kinkusa saukewa kizuba ganye ki juya sannan ki sauke kizuba amazubi kaman haja
- 5
Sannan kizuba aflat kaman haka
- 6
Aci lafiya Allah ya amintar da hannayemu nagode Aci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai