Lulaye

ummu tareeq @UMTR
Shida lulaye Wani abincine na gargajiya Wanda akeyi da surfafen wake da Mai da yaji
Lulaye
Shida lulaye Wani abincine na gargajiya Wanda akeyi da surfafen wake da Mai da yaji
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka ki gyara wake ki surfa ki wankeshi kamahaka
- 2
Sannan kisa ruwa atukunya sutafasa ki zuba surfafen wakenki aciki ki dafa shi da gishiri da sugar kadan ba ASa masa ruwa dayawa Zaki rage wutar yata turara sai yayi dahu kaman haka
- 3
Sannan hada kayan ki kamanhaka
- 4
Sannan kizuba lulayenki aflat kisa Mai dayaji da maggi da salad dayaji kaman haka
- 5
Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17034094








sharhai