White beans sauce,miyan fasoliya

Hum wannan miyan ba Aba yaro Mai kyuya inbakida wannan waken Zaki iya amfani dawake
White beans sauce,miyan fasoliya
Hum wannan miyan ba Aba yaro Mai kyuya inbakida wannan waken Zaki iya amfani dawake
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lissafa ki jika wakenki yakwana inkuma kina saurin Zaki iya zafkashi da baking powder
- 2
Sannan kizuba ruwa atukunya sutafasa ki dafa wakenki dakika jika yakwana ko yadauki Wani lokaci kidafashi da gishiri da sugar kada kibari yayi tibis ki ajiye waje guda sannan kisa Mai afryfan kizuba kirjinkaza da Albasa kisoya da citta da bayleave sannan kizuba tumatar da tattasai Wanda kika yanka ko ki jajjaga ki soya ki Dan rufe su soyu kaman haka da gishiri da maggi
- 3
Sannan kizuba kayan khamshi curry thyme da sauran kayan khamshi Dana lussafa sannan kizuba wakenki da kika zafka kaman haka
- 4
Sannan ki juya sannan kizuba ganyanki najarjir ko Allayahun ko parsley ko kabeji kirufe na yan mintoci ki sauke Zaki iyaci dashinkafa ko cuscus ko danbu ko taliya ko jallaf rice
- 5
Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes








sharhai