Pizza kala biyu

Hum wannan pizza ba Aba yaro Mai kyuya shifa pizza ko bakida mozerella cheese Zaki iya amfani da kwai
Pizza kala biyu
Hum wannan pizza ba Aba yaro Mai kyuya shifa pizza ko bakida mozerella cheese Zaki iya amfani da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki zuba fulawarki Aruba kizuba gishiri da sugar da Mai chokali Huda da yis kijuya sannan kizuba ruwa ki kwaba kaman kwabin bread kibugashi kirufe yatashi kaman haka
- 2
Sannan ki zuba Mai afryfan kizuba Tanta kisoya da black pepper da citta da maggi da gishiri da Albasa da multi color pepper kijuya kisoya ki ajiye waje guda sannan ki shafe fan dinki ko tirai da kike gashi dashi kaman haka
- 3
Sannan ki raba fulawarki wadda kika kwaba tatashi kisa hannu ko katako ki murza yayi fadi sannan ki kalmashe gefe gefen sannan kisa aven kigasa kaman na minty biyar kaman haka
- 4
Sannan kishafe pizza sauce dinki
- 5
Sannan guda nasa masa soyayyar anta guda Kuma nasa mata cheese pizza sauce
- 6
Sannan nasa mozerella cheese na barbada maggi da thyme guda nasa mata Albasa sannan nasa a oven da yayi zafi nabata minty goma ta gasu
- 7
Sannan hidda na yanka kaman haka
- 8
Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes












sharhai