CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Baghrir Moroccon pancake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Baghrir Moroccon pancake ainihin hoton girkin

Baghrir Moroccon pancake

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Shide baghrir Wani sinasir ne Wanda akeyi amarocco ana cinsa da Zuma ko syrup sannan Kuma Zaku iyaci da shurba ko sauce ko natulla Sanna nayi da Alkama ko saimovita

Shide baghrir Wani sinasir ne Wanda akeyi amarocco ana cinsa da Zuma ko syrup sannan Kuma Zaku iyaci da shurba ko sauce ko natulla Sanna nayi da Alkama ko saimovita

Kara karantawa

Baghrir Moroccon pancake

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Shide baghrir Wani sinasir ne Wanda akeyi amarocco ana cinsa da Zuma ko syrup sannan Kuma Zaku iyaci da shurba ko sauce ko natulla Sanna nayi da Alkama ko saimovita

Shide baghrir Wani sinasir ne Wanda akeyi amarocco ana cinsa da Zuma ko syrup sannan Kuma Zaku iyaci da shurba ko sauce ko natulla Sanna nayi da Alkama ko saimovita

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr
6 yawan abinchi
  • Saimovita cup biyu
  • Fulawa cup guda
  • Yis chokali guda
  • Baking soda kadan
  • chokaliBaking powder Rabin karamin
  • Sugar chokali hudu
  • Yogurt cup biyu
  • cupMai Rabinn
  • Gishiri kadan
  • Natulla
  • Chicken sauce
  • Ruwa dai dai bukats
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka

    Baghrir Moroccon pancakematakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan kizuba saimovita da fulawa da yis da sugar da yogurt da gishiri da baking powder da baking soda da ruwa ki markada sannan ki rufe na Yan mintoci kifara suya domin shi ba abari yatashi da ki juje zakiga Yana yinhaka Masha Allah

    Baghrir Moroccon pancakematakin girki2 hoto
  3. 3

    Sannan ki shafama fryfan Mai ki rage wuta ki fara suya kaman sinasir Amma shi baa rufeshi sannan Zaki ajiyeshi kowane wajansa daban harki gama

    Baghrir Moroccon pancakematakin girki3 hoto
    Baghrir Moroccon pancakematakin girki3 hoto
    Baghrir Moroccon pancakematakin girki3 hoto
  4. 4

    Sannan basai kijuyashiba

    Baghrir Moroccon pancakematakin girki4 hoto
    Baghrir Moroccon pancakematakin girki4 hoto
    Baghrir Moroccon pancakematakin girki4 hoto
  5. 5

    Sannan Kuma Zaki iya Yi masa shurba ko sauce

    Baghrir Moroccon pancakematakin girki5 hoto
    Baghrir Moroccon pancakematakin girki5 hoto
  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
rannar August 09, 2023 22:38
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Pancake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. White beans sauce,miyan fasoliya
  2. Pizza kala biyu
  3. Lulaye
  1. White beans sauce,miyan fasoliya
  2. Pizza kala biyu
  3. Brown Shaariyya vermicelli noodles
  4. Spring rolls Mai dankalin turawa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17034109
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close