CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Brown Shaariyya vermicelli noodles
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Brown Shaariyya vermicelli noodles ainihin hoton girkin

Brown Shaariyya vermicelli noodles

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan dahuwar Shaariyya ta dabance khamshinta nadabanne

Wannan dahuwar Shaariyya ta dabance khamshinta nadabanne

Kara karantawa

Brown Shaariyya vermicelli noodles

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan dahuwar Shaariyya ta dabance khamshinta nadabanne

Wannan dahuwar Shaariyya ta dabance khamshinta nadabanne

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1 hr
8 yawan abinchi
  • Shaariyya leda biyu
  • Mai litar guda
  • Kirjinkaza
  • 8Maggi
  • chokaliGishiri Rabin
  • Gram masala, 7 spices Rabi chokali
  • Ganyan parsley
  • chokaliThyme curry Rabin
  • 2Albasa
  • Jajagan kayan Miya koshiya biyu
  • 2Carrot
  • Bayleave
  • chokaliCitta Rabin karamin
  • Ruwa daidai bukata
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lissafa kaman haka

    Brown Shaariyya vermicelli noodlesmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan ki sa Mai Afryfan yayi dafi kisa wannan Sha ariyya kisoyata sai tayi brown kaman haka

    Brown Shaariyya vermicelli noodlesmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sannan kisa Mai atukunya ki kunna wuta yayi zafi sannan kizuba kirjinkaza kisoya sama sama sannan kizuba cefane da bayleave da citta kisoya nawasu mintoci sannan kizuba ruwa Wanda kikasan zai dafa maki wannan Sha ariyyar kizuba gishiri da maggi da spices kirufe yatafa

  4. 4

    Sannan kizuba Sha ariyyar ki soyayya ki juya sannan kizuba thyme da carrot da Albasa ki juya kirufe ta Ida sulala

  5. 5

    Sannan ki zuba ganyan parsley kijuya ki sauke kizuba Aflat kaman haka

    Brown Shaariyya vermicelli noodlesmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
rannar September 30, 2023 23:38
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Vermicelli Noodles

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Spring rolls Mai dankalin turawa
  1. Pizza kala biyu
  2. Baghrir Moroccon pancake
  3. Spring rolls Mai dankalin turawa
  4. Kosan dankalin turawa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17097632
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close