Hadin ganda
Wanan hadin gandar na musamman ne yayi dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki aza gandar ki akam wuta bayan ki wanke ta tsab sai ki zaka mata maggi ta salt ki dafa ta bayan nan sai ki gyara kayan miyar
- 2
Idan gandar ki ta dahu sai ki jajaga kayan miyar ki ki aza mai akan wuta idan yayi zafi ki zuba su kisa maggi da salt ki cigaba da soyawa idan ya fara soyuwa sai ki saka corry
- 3
Sai ki dauko gandar ki da kika dafa ki zuba a ciki ki motsa koh ina ya samu sai ki barta minti ukku haka tayi shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8951179




sharhai